BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Za mu iya gamawa da Iran cikin ƙanƙanin lokaci amma na nemi tattaunawa - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kai tsaye dangane da jana'izar Ayatollah Ali Kahamenei da sauran muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 07/07/2026
Cutuka biyar da yawan kallon waya ke haifarwa
Na'urorin laturoni, kamar wayoyin hannu na shafar lafiyar jikinmu ta hanyoyi masu yawa ba tare da mun ankare ba, amma akwai matakan da za ku iya ɗauka domin kare kanku.
Kama mahaifin Adeyemi Adeniyi: Me dokar Najeriya ta ce?
A ranar Litinin ne bayanai suka ce ƴansanda sun kai samame gidan Prince Adeniyi Adeyemi da ke Ogbomoso na jihar Oyo tare da kama wasu daga cikin danginsa ciki har da mahaifinsa.
Mutanen da suka yi gwagwarmayar kafa dimokuraɗiyya a Najeriya
Akwai mutanen da suka taka muhimmiyar rawa a fafutukar neman komawa mulkin dimokraɗiyya a Najeriya da ba a cika magana a kansu ba.
Mene ne bambancin shugabannin Iran na yanzu da waɗanda aka kashe?
Jana'izar marigayi Khamenei babbar tunatarwa ne cewa an samu sauyi a Iran, amma mene ne manufofin sababbin jagororin?
Abin da ya sa gwamnatin Zamfara ta hana al'umma sulhu da 'yanbindiga
'A inda aka yi sulhun da su, me sulhun ya haifar? Ba sun kashe Janaral ba, suka kawo gawarshi tsakiyar gari, duk kuma da an yi sulhun? Mu tsakaninmu da su sai yaƙi kawai.''
Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI
Wannan shafin ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wasu sassa na duniya na ranar Litinin 6 ga watan Yulin, 2026
Jihohin Najeriya da za a iya samun ambaliyar ruwa a wannan mako
A cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, hukumar ta ce ruwan sama da aka samu a sassan ƙasar cikin watan Yuni ya sa ƙasa ta ɗuri ruwa sosai, kuma hakan zai rage yadda ƙasa ke tsotse ruwan sama da zai ci gaba da sauka a wannan wata.
Abin da muka sani kan zargin "kashe fiye da naira tiriliyan 8" da IMF ta ce gwamnatin Tinubu ta yi
Tun bayan da Asusun Lamuni na Duniya, IMF ya bayyana wasu kashe-kashen kudaɗe da gwamnatin Najeriya ta yi da suka kai kusan kashi 2 na tattalin arzikin ƙasar da ba a nuna su yadda ya kamata ba a cikin kasafin kuɗin ƙasar, ƴan Najeriyar kama daga ƴan siyasa da masana ke ta tofa albarkacin bakinsu.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 7 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 7 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 7 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 6 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Salah ko Messi, wane ne zai yi wasansa na ƙarshe a gasar bana?
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labarin fafatawa tsakanin Argentina da Masar a gasar cin kofin duniya ta 2026
Atletico Madrid na harin Salah, Arsenal na zawarcin Bissaka
Atletico Madrid na neman maye gurbin Antoine Griezmann da tsohon shahararen dan wasan Liverpool, Mohamed Salah, wanda a halin yanzu yake tare da tawagar Masar a gasar Kofin Duniya.
Gasar Kofin Duniya: Spain ta doke Portugal da ci 1-0
Wannan shafi ne da zai kawo muku yadda za a yi karon battar ƙarfe tsakanin Portugal da Spain
KAI TSAYE, Ronaldo da Portugal sun yi waje daga gasar cin kofin duniya
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran Gasar Kofin Duniya 2026 da sauran labaran wasannin BBC Hausa na wannan mako 6-12 ga watan Yulin 2026.
Gasar Kofin Duniya: Ingila ta yi galaba kan Mexico, Norway ta cire Brazil
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Da gaske Trump ya saka baki wajen ɗage wa Balogun dakatarwar jan kati?
Janye dakatarwar da Fifa ta yi wa ɗan wasan Amurka, Folarin Balogun na ci gaba da ɗaukar hankalin magiya bayan ƙwallon ƙafa.
Manyan zaɓaɓɓun kujeru da mata suka riƙe a mulkin Najeriya
Zuwa yanzu dai za a cewa babbar kujerar siyasa a Najeriya da mace ta riƙe ita ce shugabar majalisar wakilai a zamanin Patricia Eteh.
Adire: Tufafin da ake haɗawa da "buhun fulawa" a shekarun baya
A tsawon shekaru da dama, Adire ya kasance ɗaya daga cikin fitattun tufafin gargajiya da suka yi fice a Najeriya.
'Za mu lallashi 'yan takarar da aka sauya sunayensu'
'Mun kafa kwamitin danne kirji da zai lallashi 'yan takarar da aka sauya sunayensu'
Netanyahu ya san wane ne jagora a tsakaninmu - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwa kan Jana’izar Khamenei da sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 5 ga watan Yulin 2026
Me ya sa sauro ya fi son shan jinin wasu mutanen?
Tun kafin sauro ya sauka a jikin mutum, yana nazari kan yadda jikin yake domin gano abubuwan da ya ke buƙata tun daga nesa.
Me ya sa wasu ba sa kuka idan aka yi musu mutuwa?
"Lokacin da mutum ya fuskanci babban tashin hankali ko ya samu labarin mutuwar wani nasa, ƙwaƙwalwa kan shiga wani yanayi da ake kira 'shock' ko ta dalilin rashin yarda da mutuwar da dai sauransu. Wannan wani tsarin kariya ne da ke taimaka wa mutum kada ya karye gaba ɗaya a lokacin."
Yaya kamannin ɗan'adam za su sauya a shekaru masu zuwa?
Masana kimiyya na cewa har yanzu halittar ɗan'adam an ci gaba da sauyawa, amma ta hanyar amfani da sabbin fasahohi kamar kwaskwarimar ƙwayoyin halitta, ko ya ake sa ran ɗan'adam zai sauya nan da wasu shekaru masu zuwa?
Tarihin yadda aka fara garkuwa da mutane a Najeriya
A shekarar 2017 ce ƴansandan Najeriya a ƙarƙashin jagorancin Abba Kyari suka kama fitaccen mai garkuwa da mutane domin neman kuɗin fansa mai suna Evans.
Dalilan da suka sa INEC ta tsawaita yin rijistar zabe
Abin da ya sa INEC ta kara wa'adin yin rijistar zabe
Abin da ya sa kotu ta soke hukuncin sanya Hijabi a makaranta da ke Oyo
Yadda aka soke hukuncin damar sanya Hijabi a makarantar Oyo
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































